Features Hausa Series Films
Kalli Hausa Series Films a Saukake Kuma A KyautaKu sauke manhajar Hausa Series Films wanda zaka ki samu damar kallon duk wani Sabon Series Films na hausa ta cikinsa, Da wannan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, da sauran shirye shiryen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da;1.
Izzar so 2.
Labarina 3.
A Duniya 4.
Gidan Danja5.
Na Ladidi6.
Bugun Zuciya 7.
Farin wata8.
Gidan Badamasi9.
M Shareef da sauransu...Ku kasance da wannan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.
Secure & Private
Your data is protected with industry-leading security protocols.
24/7 Support
Our dedicated support team is always ready to help you.
Personalization
Customize the app to match your preferences and workflow.
See the Hausa Series Films in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above